Ya kamata babbar jam’iyya kamar APC ta samu cikakken iko a shiyyar Kudu Maso Gabas,” in ji Ganduje, inda ya bukaci ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da ...
A yau Litinin Isra’ila ta kaiwa wuraren Hizbullahi fiye da 100 hari ta sama, al’amarin da hukumomin lafiyar Lebanon suka ce ...
Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...
Dalibai da ma’aikatan jami’ar tarayya ta Gusau a jihar Zamfara, wadanda ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu, sun shaki iskar ...
Shugaban na Najeriya ya kuma yaba da yadda sauran ‘yan takara suka nuna dattaku yayin gudanar da zaben wanda ya ce an gudanar ...
A hukumance, an fitar da ranakun da kungiyar ‘yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta kara da ta Libya a wasannin neman ...
Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Mista Babachir David Lawal ya zargi shugaba Bola Tinubu da ware mukaman gwamnati masu ...
A wata sanarwa da ya fitar ta hannu kakakinsa Bayo Onanuga, Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga duk wanda bai gamsu da ...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na ...
Wannan makon shirin Kallabi ya tattaunawa ne akan matsalar ciwon damuwar kwakwalwa ga Mata, wani bincike da aka gudanar kwana-kwanan nan a Najeriya ya nuna cewa Mata na fama da ciwon damuwa dake ...